✂️💾📋 Hausa Emoji Kwafa da liƙa | Emojis in Hausa
- 😀fuska mai murmushin baki har kunne
- 😃fuska mai murmushi tare da baki a buɗe
- 😄fuska mai murmushi tare da baki a buɗe & idanu masu murmushi
- 😁fuska mai murmushin baki har kunne tare da idanu masu murmushi
- 😆fuska mai murmushi tare da baki a buɗe & idanu a rufe
- 😅fuska mai murmushi tare da baki a buɗe & gumi mai sanyi
- 🤣mirgina a daɓe da dariya
- 😂fuska mai hawayen murna
- 🙂fuska mai murmushi kaɗan
- 🙃fuska a birkice
- 😉fuska mai yin ƙifta
- 😊fuska mai murmushi tare da idanu mai murmushi
- 😇fuska mai murmushi tare da da’irar haske
- 😍fuska mai murmushi tare da idanun zuciya
- 🤩cikin soyayya
- 😘fuska mai ba da wani sumba
- 😗Fuska mai yin sumba
- ☺️fuska mai murmushi
- 😚fuska mai yin sumba tare da rufaffen Idanu
- 😙fuska mai yin sumba tare da idanu masu murmushi
- 😋fuska da take ɗanɗana abinci mai daɗi
- 😛fuska tare da harshe a waje
- 😜fuska tare da harshe a waje da ido mai ƙifta
- 🤪fuska mai masifar so
- 😝fuska tare da harshe a waje da rufaffun idanu
- 🤑fuska mai bakin-kuɗi
- 🤗fuska mai runguma
- 🤭fuska tare da hannu bisa baki
- 🤫fuska mai shiru
- 🤔fuska mai tunani
- 🤐fuskar baki mai zif
- 🤨fuska tare da ɗagaggiyar gira
- 😐fuska mai tsaka-tsakanci
- 😑fuska mara shige
- 😶fuska ban da baki
- 😏fuska mai murmushin wauta
- 😒fuska mara sha’awa
- 🙄fuska tare da idanu masu mirgina
- 😬fuska na ɗauren fuska
- 🤥fuska mai yin ƙarya
- 😌fuska mai kwancin hankali
- 😔fuska mai yin tunani
- 😪fuska mai jin barci
- 🤤fuska mai nuna ɓacin rai
- 😴fuska mai yin barci
- 😷fuska mai abin rufen fuska na aikin kula da lafiya
- 🤒fuska mai tsinken awon zafin jiki
- 🤕fuska mai bandejin-kai
- 🤢fuska mai tashin zuciya
- 🤮fuska yin amai
- 🤧fuska mai yin atishawa
- 😵fuska mai jin jiri
- 🤯kai mai bashewa
- 🤠fuska mai hular kaboyi
- 😎fuska mai murmushi tare da tabarau
- 🤓fuska mai daƙiƙi
- 🧐fuska tare da tabarau mai ido ɗaya
- 😕rikitacciyar fuska
- 😟fuska mai damuwa
- 🙁fuska mai gama gira kaɗan
- ☹️fuska mai gama gira
- 😮fuska tare da baki a buɗe
- 😯fuska mai nitsuwa
- 😲fuska mai burgewa
- 😳fuska mai murna
- 😦fuska mai gama gira tare da baki a buɗe
- 😧fuska mai tagayyara
- 😨fuska mai jin tsoro
- 😰fuska tare da baki a buɗe & gumi mai sanyi
- 😥fuska ɓata wa rai amma mai kwancin hankali
- 😢fuska mai kuka
- 😭fuska mai kuka da ƙarfi
- 😱fuska mai yin ƙara a cikin tsoro
- 😖fuska mai rikitarwa
- 😣fuska mai nacewa
- 😞fuska mai ɓacin rai
- 😓fuska tare da gumi mai sanyi
- 😩gajiyayyiyar fuska
- 😫fuska mai gajiya
- 😤fuska tare da tururi daga hanci
- 😡fuska mai nuna ɓacin zuciya
- 😠fuska mai fushi
- 🤬fuska tare da alamomi bisa baki
- 😈fuska mai murmushi tare da ƙahoni
- 👿fuska mai fushi tare da ƙahoni
- 💀ƙoƙon kai
- ☠️ƙoƙon kai da haɗaɗɗun ƙashushuwa
- 💩tsibin kashi
- 🤡fuskar cali-cali
- 👹dodo
- 👺dodanni
- 👻fatalwa
- 👽baƙon sararin sama
- 👾dodon baƙon sararin sama
- 🤖fuskar Robot
- 😺fuskar kyanwa mai murmushi tare da baki a buɗe
- 😸fuskar kyanwa mai murmushi baki har kunne tare da idanu masu murmushi
- 😹fuskar kyanwa tare da hawayen murna
- 😻fuskar kyanwa mai murmushi tare da idanun-zuciya
- 😼fuskar kyanwa tare da murmushin ɓacin rai
- 😽fuskar kyanwa mai sumbata tare da rufaffun idanu
- 🙀fuskar kyanwa mai gajiya
- 😿fuskar kyanwa mai kuka
- 😾fuskar kyanwa mai nuna ɓacin zuciya
- 🙈biri na kada a gan mamuganci
- 🙉biri na kada a jin mamuganci
- 🙊biri na kada a faɗi mamuganci
- 💋alamar sumba
- 💌wasiƙar soyayya
- 💘zuciya tare da kibiya
- 💝zuciya tare da ribon
- 💖zuciya mai ƙyalƙyali
- 💗zuciya mai bunƙasawa
- 💓zuciya mai bugawa
- 💞zuciyoyi masu juyawa
- 💕zuciyoyi biyu
- 💟adon zuciya
- ❣️alamar motsin rai na nauyin zuciya
- 💔karyayyiyar zuciya
- ❤️jan zuciya
- 🧡zuciyar na ruwan goro
- 💛rawayan zuciya
- 💚koren zuciya
- 💙shuɗin zuciya
- 💜algashin zuciya
- 🖤baƙin zuciya
- 💯makunan ɗari
- 💢alamar fushi
- 💥karo
- 💫jiri
- 💦ɗige-ɗigen gumi
- 💨gudu mai sauri
- 🕳️rami
- 💣bam
- 💬balan-balan magana
- 👁️🗨️ido a cikin kumfan magana
- 🗨️kumfan magana na hagu
- 🗯️kumfan fushi na dama
- 💭balan-balan tunani
- 💤zzz
- 👋hannu mai wurgawa
- 🤚ɗagaggen bayan hannu
- 🖐️ɗagaggen hannu tare da yatsa a faɗaɗɗe
- ✋ɗagaggen hannu
- 🖖gaisuwar vulcan
- 👌hannun TO
- ✌️hannun nasara
- 🤞haɗaɗɗun yatsu
- 🤟nunin soyayya
- 🤘alamar ƙahoni
- 🤙hannun kira ni
- 👈ɗan ali na baya mai nunawa hagu
- 👉ɗan ali na baya mai nunawa dama
- 👆ɗan ali na baya mai nunawa sama
- 🖕ɗan yatsan tsakiya
- 👇ɗan ali na baya mai nunawa ƙasa
- ☝️ɗan ali mai nunawa sama
- 👍da kyau
- 👎babu kyau
- ✊ɗagaggen dunƙulen hannu
- 👊dunƙulen hannu mai zuwa
- 🤛dunƙulen hannu mai fuskanta hagu
- 🤜dunƙulen hannu mai fuskanta dama
- 👏hannuwa mai tafawa
- 🙌ɗagaggun hannuwa
- 👐buɗaɗɗun hannuwa
- 🤲tafunan hannu a sama tare
- 🤝shan hannu
- 🙏kalmasassun hannuwa
- ✍️hannu mai rubutawa
- 💅jan farce
- 🤳hoton kanka
- 💪tanƙwararrun ƙwanji
- 👂kunne
- 👃hanci
- 🧠ƙwaƙwalwa
- 👀idanu
- 👁️ido
- 👅harshe
- 👄baki
- 👶jariri
- 🧒ɗa
- 👦yaro
- 👧yarinya
- 🧑babba
- 👱mutum mai farin gashi
- 👨namiji
- 🧔mutumi mai gemu
- 👩mace
- 👱♀️mace mai farin gashi
- 👱♂️namiji mai farin gashi
- 🧓babba mafi tsoho
- 👴dattijo
- 👵dattijuwa
- 🙍mutum mai ɓacin rai
- 🙍♂️namiji mai ɓacin rai
- 🙍♀️mace mai ɓacin rai
- 🙎mutum mai nunawa ɓacin zuciya
- 🙎♂️mutum mai ɓacin zuciya
- 🙎♀️mace mai ɓacin zuciya
- 🙅mutum mai nunawa A’A da hannu
- 🙅♂️namiji mai nunawa A’A da hannu
- 🙅♀️mace mai nunawa A’A da hannu
- 🙆mutum mai nunawa TO da hannu
- 🙆♂️namiji mai nunawa TO da hannu
- 🙆♀️mace mai nunawa TO da hannu
- 💁mutum hannu mai ba da ci-goro
- 💁♂️namiji hannu mai ba da ci-goro
- 💁♀️mace hannu mai ba da ci-goro
- 🙋mutum mai ɗagawa hannu
- 🙋♂️namiji mai ɗagawa hannu
- 🙋♀️mace mai ɗagawa hannu
- 🙇mutum mai sunkuya
- 🙇♂️namiji mai sunkuya
- 🙇♀️mace mai sunkuya
- 🤦mutum nunawa kunya
- 🤦♂️namiji nunawa kunya
- 🤦♀️mace nunawa kunya
- 🤷mutum ɗaga kafaɗa
- 🤷♂️mutum ɗagawa kafaɗa
- 🤷♀️mace ɗagawa kafaɗa
- 👨⚕️mutum ma’aikacin kula da lafiya
- 👩⚕️mace ma’aikacin kula da lafiya
- 👨🎓mutum ɗalibi
- 👩🎓mace ɗalibi
- 👨🏫mutum malami
- 👩🏫mace malami
- 👨⚖️mutum joji
- 👩⚖️mace joji
- 👨🌾mutum manomi
- 👩🌾mace manomi
- 👨🍳mutum kuku
- 👩🍳mace kuku
- 👨🔧mutum makanika
- 👩🔧mace makanika
- 👨🏭mutum ma’aikacin masana’antu
- 👩🏭mace ma’aikacin masana’antu
- 👨💼mutum ma’aikacin ofis
- 👩💼mace ma’aikacin ofis
- 👨🔬mutum masanin kimiya
- 👩🔬mace masanin kimiya
- 👨💻mutum mai fasaha
- 👩💻mace mai fasaha
- 👨🎤mutum mawaƙi
- 👩🎤mace mawaƙi
- 👨🎨mutum mai zane
- 👩🎨mace mai zane
- 👨✈️mutum mai tuƙin jirgin sama
- 👩✈️mace mai tuƙin jirgin sama
- 👨🚀mutum ɗan sama jannati
- 👩🚀mace ‘yar sama jannati
- 👨🚒mutum ɗan kwana-kwana
- 👩🚒mace ɗan kwana-kwana
- 👮ɗan sanda
- 👮♂️mutum ɗan sanda
- 👮♀️ɗan sanda na mace
- 🕵️si’aidi
- 🕵️♂️mutum si’aidi
- 🕵️♀️mace si’aidi
- 💂mai gadi
- 💂♂️gadi namiji
- 💂♀️gadi na mace
- 👷ma’aikacin gini
- 👷♂️mutum ma’aikacin gini
- 👷♀️mace ma’aikacin gini
- 🤴ɗan sarki
- 👸gimbiya
- 👳mutum mai sakawa rawani
- 👳♂️namiji mai sakawa rawani
- 👳♀️mace mai sakawa rawani
- 👲mutum mai hulan ’yan Caina
- 🧕mace da ta saka ɗankwali
- 🤵mutum a cikin kwat
- 👰amarya mai hijabi
- 🤰mace mai ciki
- 🤱shayarwa
- 👼jaririn malaika
- 🎅Santa Claus
- 🤶Matar Claus
- 🧙mai dabo
- 🧙♂️mutum mai dabo
- 🧙♀️mace mai dabo
- 🧚aljana
- 🧚♂️mutum aljani
- 🧚♀️mace aljana
- 🧛mai shan jini
- 🧛♂️mutum mai shan jini
- 🧛♀️mace mai shan jini
- 🧜aljanun ruwa
- 🧜♂️aljanin ruwa
- 🧜♀️aljanar ruwa
- 🧝jinsiri
- 🧝♂️jinsiri namiji
- 🧝♀️jinsiri na mace
- 🧞aljanin larabawa
- 🧞♂️aljanin larabawa namiji
- 🧞♀️aljanin larabawa na mace
- 🧟gaya mai rai
- 🧟♂️gaya mai rai namiji
- 🧟♀️gaya mai rai na mace
- 💆mutum mai samun tausa
- 💆♂️namiji mai samun tausa
- 💆♀️mace mai samun tausa
- 💇mutum mai yin aski
- 💇♂️namiji mai yin aski
- 💇♀️mace mai yin aski
- 🚶mutum mai yin tafiya ƙafa
- 🚶♂️namiji mai yin tafiya ƙafa
- 🚶♀️mace mai yin tafiya ƙafa
- 🏃mutum mai yin gudu
- 🏃♂️namiji mai yin gudu
- 🏃♀️mace mai yin gudu
- 💃mace mai yin rawa
- 🕺mutum mai yin rawa
- 🕴️mutum a cikin kwat na kasuwanci mai jewa
- 👯mutane masu kunnuwan zomo yin biki
- 👯♂️maza masu kunnuwan zomo yin biki
- 👯♀️mata masu kunnuwan zomo yin biki
- 🧖mutum a cikin ɗakin surace
- 🧖♂️namiji a cikin ɗakin surace
- 🧖♀️mace a cikin ɗakin surace
- 🧗mutum mai hawa
- 🧗♂️namiji mai hawa
- 🧗♀️mace mai hawa
- 🤺mutum wasan zorro
- 🏇sukuwa
- ⛷️ɗan wasan ski
- 🏂snowboarder
- 🏌️mutum mai buga wasan golf
- 🏌️♂️namiji mai buga wasan golf
- 🏌️♀️mace mai buga wasan golf
- 🏄mutum mai hawan allon wasa a kan teku
- 🏄♂️namiji mai hawan allon wasa a kan teku
- 🏄♀️mace mai hawan allon wasa a kan teku
- 🚣mutum mai tuƙa jirgin ruwa
- 🚣♂️namiji mai tuƙa jirgin ruwa
- 🚣♀️mace mai tuƙa jirgin
- 🏊mutum mai yin ninƙaya
- 🏊♂️namiji mai yin ninƙaya
- 🏊♀️mace mai yin ninƙaya
- ⛹️mutum mai tambara ƙwallo
- ⛹️♂️namiji mai tambara ƙwallo
- ⛹️♀️mace mai tambara ƙwallo
- 🏋️mutum mai ɗaukowa nauyi
- 🏋️♂️namiji mai ɗaukowa nauyi
- 🏋️♀️mace mai ɗaukowa nauyi
- 🚴mutum mai tuƙan babur
- 🚴♂️namiji mai tuƙan babur
- 🚴♀️mace mai tuƙan babur
- 🚵mutum tuƙan babur a kan tsauni
- 🚵♂️namiji tuƙan babur a kan tsauni
- 🚵♀️mace tuƙan babur a kan tsauni
- 🤸mutum tuƙan amalanke
- 🤸♂️namiji tuƙan amalanke
- 🤸♀️mace tuƙan amalanke
- 🤼mutane kokawa
- 🤼♂️maza masu kokawa
- 🤼♀️mata masu kokawa
- 🤽mutum mai bugan wasan holo na ruwa
- 🤽♂️namiji mai bugan wasan holo na ruwa
- 🤽♀️mace mai bugan wasan holo na ruwa
- 🤾mutum mai bugan ƙwallon hannu
- 🤾♂️namiji mai bugan ƙwallon hannu
- 🤾♀️mace mai bugan ƙwallon hannu
- 🤹mutum mai juyawa abu a sama
- 🤹♂️mutum juyawa abu
- 🤹♀️mace mai juyawa abu a sama
- 🧘mutum a wurin furen lotus
- 🧘♂️namiji a wurin furen lotus
- 🧘♀️mace a wurin furen lotus
- 🛀mutum mai yin wanka
- 🛌mutum a kan gado
- 👭mata biyu suna riƙewa hannuwa
- 👫namiji da mata suna riƙewa hannuwa
- 👬maza biyu suna riƙewa hannuwa
- 💏sumba
- 💑miji da mata tare da zuciya
- 👪iyali
- 🗣️kai mai yin magana
- 👤daga kai har ƙirji
- 👥daga kanu har ƙirji
- 👣sawaye
- 🐵fuskar biri
- 🐒biri
- 🦍birin gorilla
- 🐶fuskar kare
- 🐕kare
- 🐩karen poodle
- 🐺fuskar ƙyarkaci
- 🦊fuskar yanyawa
- 🐱fuskar kyanwa
- 🐈kyanwa
- 🦁fuskar zaki
- 🐯fuskar tega
- 🐅dabbar tega
- 🐆damisa
- 🐴fuskar doki
- 🐎doki
- 🦄fuskar dabbar unicorn
- 🦓jakin dawa
- 🦌barewa
- 🐮fuskar saniya
- 🐂takarkari
- 🐃ɓaunan ruwa
- 🐄saniya
- 🐷fuskar alade
- 🐖alade
- 🐗gadu
- 🐽hancin alade
- 🐏rago
- 🐑tunkiya
- 🐐akuya
- 🐪raƙumi
- 🐫raƙumi mai tozon biyu
- 🦒raƙumin dawa
- 🐘giwa
- 🦏karkanda
- 🐭fuskar kusu
- 🐁kusu
- 🐀ɓera
- 🐹fuskar dabbar hamster
- 🐰fuskar zomo
- 🐇zomo
- 🐿️chipmunk
- 🦔dabbar hedgehog
- 🦇jemage
- 🐻fuskar dabbar bear
- 🐨koala
- 🐼fuskar dabbar panda
- 🐾zanen dagi
- 🦃talo-talo
- 🐔kaza
- 🐓zakara
- 🐣ɗan tsako mai ƙyanƙyashe
- 🐤ƙaramin ɗan tsako
- 🐥ƙaramin ɗan tsako mai dubawa-gaba
- 🐦tsuntsu
- 🐧tsuntsun Penguin
- 🕊️kurciya
- 🦅mikiya
- 🦆agwagwa
- 🦉mujiya
- 🐸fuskar kwaɗo
- 🐊kada
- 🐢kififfiya
- 🦎kadangare
- 🐍maciji
- 🐲fuskar dabbar daragon
- 🐉daragon
- 🦕sauropod
- 🦖T-Rex
- 🐳dabbar whale mai fitowar da ruwa
- 🐋dabbar whale
- 🐬kifin dolphin
- 🐟kifi
- 🐠kifi na wuri mai zafi
- 🐡kifi mai kumburawa
- 🦈kifin shark
- 🐙dabbar octopus
- 🐚lanƙwasasshen ƙumba
- 🐌dodon koɗi
- 🦋malam-buɗe-mana-littafi
- 🐛ƙwaro
- 🐜cinnaka
- 🐝zuma
- 🐞buzuzun turawa
- 🦗gyare
- 🕷️gizo
- 🕸️yanar gizo
- 🦂kunama
- 💐jerin fure
- 🌸hudar cherry
- 💮farin fure
- 🏵️rosette
- 🌹furen wardi
- 🥀laƙwassen fure
- 🌺furen Hibiscus
- 🌻furenrana
- 🌼huda
- 🌷tulip
- 🌱dashe
- 🌲bishiya mai tsanwa
- 🌳bishiya mai kaɗe ganye
- 🌴bishiyar kwakwa
- 🌵kyarana
- 🌾damin shinkafa
- 🌿ganye
- ☘️shamrock
- 🍀clover mai ganyen huɗu
- 🍁ganyen maple
- 🍂ganyen da ya faɗi
- 🍃ganye mai yin filfilwa a iska
- 🍇inabi
- 🍈malo
- 🍉kankana
- 🍊tanjarin
- 🍋ruwan lemo
- 🍌ayaba
- 🍍abarba
- 🍎jan tuffa
- 🍏koren tuffa
- 🍐pear
- 🍑ruwan tufa
- 🍒ceri
- 🍓strawberry
- 🥝ɗan itacen kiwi
- 🍅tumatir
- 🥥kwakwa
- 🥑avocado
- 🍆gauta
- 🥔dankali
- 🥕karas
- 🌽zangarniyar hatsi
- 🌶️barkono mai zafi
- 🥒kokwamba
- 🥦broccoli
- 🍄naman kaza
- 🥜gyada
- 🌰chestnut
- 🍞burodi
- 🥐croissant
- 🥖burodin baguette
- 🥨pretzel
- 🥞fanke
- 🧀mayankin cuku
- 🍖nama a kan ƙashi
- 🍗ƙafan kaji
- 🥩yankan nama
- 🥓naman alade
- 🍔hamburger
- 🍟soyayyen dankali
- 🍕pizza
- 🌭hot dog
- 🥪abincin sandwich
- 🌮taco
- 🌯burrito
- 🥙cikakken burodi
- 🥚ƙwai
- 🍳girkawa
- 🥘kwanon mara zurfi na abinci
- 🍲tukunyar abinci
- 🥣kwano tare da cokali
- 🥗salak na ganye
- 🍿gugguru
- 🥫abinci na gwangwani
- 🍱akwatin bento
- 🍘biskit na shinkafa
- 🍙curin shinkafa
- 🍚dafaffen shinkafa
- 🍛shinkafa na kori
- 🍜kwano mai dambatawa
- 🍝taliya
- 🍠gasasshen dankali
- 🍢abincin oden
- 🍣sushi
- 🍤soyayyen jatan lande
- 🍥kek na kifi mai juyawa
- 🍡dango
- 🥟ƙaramar kwaɓaɓɓiyar fulawa
- 🥠biskit na dukiya
- 🥡akwatin abinci na fita waje
- 🦀ƙaguwa
- 🦐jatanlande
- 🦑jatan lande na turawa
- 🍦ƙanƙara Mai taushi
- 🍧rugurgujen ƙanƙara
- 🍨ƙanƙara
- 🍩donot
- 🍪biskit
- 🎂kek na ranar haihuwa
- 🍰shortcake
- 🥧fai
- 🍫sandar Cakulan
- 🍬alawa
- 🍭alawar Lollipop
- 🍮kwastad
- 🍯tukunyan zuma
- 🍼kwalbar jarirai
- 🥛gilashin madara
- ☕shayi mai zarfi
- 🍵kofin shayi mara mariƙi
- 🍶sake
- 🍾kwalba mai murfi mai fashewa
- 🍷gilashin giya
- 🍸gilashin cocktail
- 🍹abinsha na wurin zafi
- 🍺kofin giya
- 🍻kofofin giya masu yin amo
- 🥂gilasoshi masu yin amo
- 🥃gilashin tambular
- 🥤kofi tare da tsinke
- 🥢sandunan cin abinci
- 🍽️cokali mai yatsu da wuƙa tare da faranti
- 🍴cokali mai yatsu da wuƙa
- 🥄cokali
- 🔪wuƙar kicin
- 🏺amphora
- 🌍gulob na duniya mai nunawa Turai-Afrika
- 🌎gulob mai nunawa Ƙasashen Amurika
- 🌏gulob na duniya mai nunawa Asia-Australia
- 🌐gulob na duniya mai nunawa layukan lokaci
- 🗺️taswirar duniya
- 🗾taswirar Japan
- 🏔️tsauni mai saman ƙanƙara
- ⛰️tsauni
- 🌋dutse mai aman wuta
- 🗻tsaunin fuji
- 🏕️zaman ruga
- 🏖️bakin teku tare da laima
- 🏜️hamada
- 🏝️tsibirin hamada
- 🏞️gandun daji na ƙasa
- 🏟️filin wasa
- 🏛️gini na da
- 🏗️aikin gini na gini
- 🏘️gidaje
- 🏚️zaizayayyen gida
- 🏠gida
- 🏡gida mai gadina
- 🏢ginin ofis
- 🏣gidan waya Na Japan
- 🏤gidan waya
- 🏥asibiti
- 🏦banki
- 🏨hotal
- 🏩hotal na soyayya
- 🏪shago a wuri mai dacewa
- 🏫makaranta
- 🏬babban shago
- 🏭masana’anta
- 🏯sansani Na Japan
- 🏰sansani
- 💒bikin aure
- 🗼hasumiyar Tokyo
- 🗽mutum-mutumi na ’yanci
- ⛪coci
- 🕌masallaci
- 🕍wurin ibada na yahudawa
- ⛩️wurin addu’a na shinto
- 🕋kaaba
- ⛲marmaro
- ⛺tanti
- 🌁mai hazo
- 🌃dare mai taurari
- 🏙️ganowar birni
- 🌄fitowar rana bisa tsaunuka
- 🌅fitowar rana
- 🌆ganowar birni a magariba
- 🌇faɗuwar rana
- 🌉gada a dare
- ♨️maɓuɓɓuga mai zafi
- 🎠dokin lilon mai juyawa
- 🎡babban lilo
- 🎢motocin masa masu juyawa
- 💈sandar mai aski
- 🎪tantin ’yan wasa
- 🚂mota mai inji
- 🚃ƙaramar motar reluwe
- 🚄jirgin ƙasa mai matuƙar sauri
- 🚅jirgin ƙasa mai matuƙar sauri mai hancin harsashi
- 🚆jirgin ƙasa
- 🚇metro
- 🚈reluwe na cunkoso mara yawa
- 🚉tasha
- 🚊tram
- 🚝reluwe guda
- 🚞reluwen tsauni
- 🚋ƙaramar motar tram
- 🚌bas
- 🚍bas mai zuwa
- 🚎bas mai aiki da lantarki
- 🚐ƙaramin bas
- 🚑ambulan
- 🚒injin wuta
- 🚓motar ’yan sanda
- 🚔motar ’yan sanda mai zuwa
- 🚕taksi
- 🚖taksi mai zuwa
- 🚗mota
- 🚘mota mai zuwa
- 🚙motar amfani na wasanni
- 🚚babbar mota ta isarwa kaya
- 🚛tirela mai tarakta
- 🚜tarakta
- 🏎️motar tsere
- 🏍️babur
- 🛵sukuta na inji
- 🚲keke
- 🛴sukuta na ƙafa
- 🚏tashar bas
- 🛣️hanyar mota
- 🛤️sawun reluwe
- 🛢️gangar mai
- ⛽famfon mai
- 🚨wutar motar ’yan sanda
- 🚥wutar tarafik mai kwance
- 🚦wutar tarafik mai tsaye
- 🛑alamar dakata
- 🚧aikin gini
- ⚓babban karfi
- ⛵jirgin ruwa mai filafilai
- 🛶ƙaramin jirgin ruwa
- 🚤jirgin ruwa mai sauri
- 🛳️jirgin ruwa na fasinja
- ⛴️jirgin fito
- 🛥️jirgin ruwa mai inji
- 🚢jirgin ruwa
- ✈️jirgin sama
- 🛩️ƙaramin jirgin sama
- 🛫tasowar jirgin sama
- 🛬isarwar jirgin sama
- 💺wurin zama
- 🚁helikafta
- 🚟reluwe mai rataya
- 🚠motar sama na tsauni
- 🚡hanyar mota ta sama
- 🛰️kumbo
- 🚀roka
- 🛸faranti mai tasowa
- 🛎️yaro mai taimaka baƙi ƙararrawa
- ⌛gilashin lokaci
- ⏳gilashin lokaci mai yashi mai gudana
- ⌚kallo
- ⏰agogon faɗakarwa
- ⏱️agogo mai awon gudu
- ⏲️agogon mai ƙirga lokaci
- 🕰️agogon mantelpiece
- 🕛ƙarfe goma sha biyu
- 🕧sha biyu da rabi
- 🕐ƙarfe ɗaya
- 🕜ɗaya da rabi
- 🕑ƙarfe biyu
- 🕝biyu da rabi
- 🕒ƙarfe uku
- 🕞uku da rabi
- 🕓ƙarfe huɗu
- 🕟huɗu da rabi
- 🕔ƙarfe biyar
- 🕠biyar da rabi
- 🕕ƙarfe shida
- 🕡shida da rabi
- 🕖ƙarfe bakwai
- 🕢bakwai da rabi
- 🕗ƙarfe takwas
- 🕣takwas da rabi
- 🕘ƙarfe tara
- 🕤tara da rabi
- 🕙ƙarfe goma
- 🕥goma da rabi
- 🕚ƙarfe goma sha ɗaya
- 🕦sha ɗaya da rabi
- 🌑sabon wata
- 🌒hilalin wata mai ƙaruwa
- 🌓wata na farkon kwata
- 🌔wata wucewa rabi mai ƙaruwa
- 🌕cikakken wata
- 🌖wata wucewa rabi mai ragewa
- 🌗wata na ƙarshen kwata
- 🌘hilalin wata mai ragewa
- 🌙hilalin wata
- 🌚fuskar sabon wata
- 🌛wata na farkon kwata tare da fuska
- 🌜wata na ƙarshen kwata tare da fuska
- 🌡️mai aunin zafin jiki
- ☀️rana
- 🌝cikakken wata tare da fuska
- 🌞rana tare da fuska
- ⭐farin matsakaicin tauraro
- 🌟tauraro mai haske
- 🌠mashi
- 🌌milky way
- ☁️gajimare
- ⛅rana a bayan gajimare
- ⛈️gajimare tare da aradu da ruwan sama
- 🌤️rana a bayan ƙaramin gajimare
- 🌥️rana a bayan babban gajimare
- 🌦️rana a bayan gajimaren ruwan sama
- 🌧️gajimare tare da ruwan sama
- 🌨️gajimare tare da ƙanƙara
- 🌩️gajimare tare da aradu
- 🌪️guguwa mai ƙarfi
- 🌫️hazo
- 🌬️fuskar iska
- 🌀babban ruwa da iska
- 🌈baƙangizo
- 🌂rufaffiyar laima
- ☂️laima
- ☔laima tare da ɗige-ɗigen ruwan sama
- ⛱️laima a ƙasa
- ⚡ƙarfin wuta na sama
- ❄️ɓarɓashin ƙanƙara
- ☃️mutumin ƙanƙari
- ⛄mutumin ƙanƙara ban da ƙanƙara
- ☄️taurariya mai wutsiya
- 🔥wuta
- 💧ɗan ɗigo
- 🌊igiyar ruwa
- 🎃jack-o-lantern
- 🎄bishiyar kirsimati
- 🎆wasan wuta
- 🎇na’urar sa wuta a gas
- ✨ƙyalƙyalai
- 🎈balan-balan
- 🎉mai bashewa na biki
- 🎊ƙwallon confetti
- 🎋bishiyar tanabata
- 🎍adon bishiyar pine
- 🎎yar tsana Na Japan
- 🎏tutar safa
- 🎐ƙararrawar ƙarfe ta iska
- 🎑bikin kallon wata
- 🎀ribon
- 🎁naɗaɗɗiyar tsaraba
- 🎗️ribon na tunatarwa
- 🎟️shigarwa
- 🎫tikiti
- 🎖️medal na soja
- 🏆kwaf
- 🏅medal na wasanni
- 🥇medal na farko
- 🥈medal na biyu
- 🥉medal na uku
- ⚽ƙwallon ƙafa
- ⚾wasan baseball
- 🏀wasan ƙwallon kwando
- 🏐wasan ƙwallon raga
- 🏈ƙwallon ƙafa na amurka
- 🏉ƙwallon ƙafa na rugby
- 🎾wasan tanis
- 🎳wasan bowling
- 🏏wasan kurket
- 🏑wasan gora na fili
- 🏒wasan gora na ƙanƙara
- 🏓ƙwallon tebur
- 🏸ƙwallon gashi
- 🥊safar hannu na dambe
- 🥋rigar iyawar wasan faɗa
- 🥅ragar gol
- ⛳tuta a cikin rami
- ⛸️wasa kan ƙanƙara
- 🎣fatsa
- 🎽rigar gudu
- 🎿wasan skis
- 🛷motar kaya kan ƙanƙara
- 🥌dutsen wasan curling
- 🎯bugawa ta kai tsaye
- 🎱ƙwallon pool 8
- 🔮balon kallo
- 🎮wasan bidiyo
- 🕹️abin buga wasa
- 🎰na’urar kaya mai karɓin kuɗi
- 🎲dayis na wasa
- ♠️zubin suffa
- ♥️zubin kubbi
- ♦️zubin zi
- ♣️zubin kuri
- 🃏joka
- 🀄jan daragon na mahjong
- 🎴katunan wasa mai fure
- 🎭wasan kwaikwayo
- 🖼️hoto mai firem
- 🎨allon mai zane
- 👓tabarau
- 🕶️gilashin rana
- 👔taye
- 👕ti-shat
- 👖jin
- 🧣ɗankwali
- 🧤safar hannu
- 🧥kwat
- 🧦safa
- 👗riga
- 👘kimono
- 👙bikini
- 👚suturar mace
- 👛ƙaramar jakar hannu
- 👜jakar mata
- 👝jaka mara hannu
- 🛍️jakukkuna sayayya
- 🎒jakar baya ta makaranta
- 👞takalmin maza
- 👟takalmin gudu
- 👠takalmi mai doguwar dunduniya
- 👡sandal mace
- 👢but na mace
- 👑kambi
- 👒hular mace
- 🎩shaho
- 🎓hular saukar karatu
- 🧢hula mai baki
- ⛑️hular kwano na ma’aikacin ceto
- 📿cazbi
- 💄jan-baki
- 💍zobe
- 💎lu’ulu’u
- 🔇mai magana da aka yiwa shiru
- 🔈sifika ƙarfin murya na ƙasa
- 🔉sifika matsakaicin ƙarfin murya
- 🔊sifika ƙarfin murya na sama
- 📢lasifika
- 📣bututun ƙara magana
- 📯kakaki na gidan waya
- 🔔ƙararrawa
- 🔕ƙararrawa mai maƙalatu
- 🎼alamar kiɗa
- 🎵rubutun kiɗa
- 🎶rubuce-rubucen kiɗa
- 🎙️makurofon na sutudiyo
- 🎚️majanyin lebur
- 🎛️mamurɗin sarrafa
- 🎤makurofon
- 🎧mazirorin kunne
- 📻rediyo
- 🎷saxophone
- 🎸gitar
- 🎹kibod na kiɗa
- 🎺kakaki
- 🎻goge
- 🥁ganga
- 📱wayar hannu
- 📲wayar hannu tare da kibiya
- ☎️tarho
- 📞kan tarho
- 📟na’urar faɗakarwa
- 📠injin faks
- 🔋batir
- 🔌fulogin lantarki
- 💻kwamfutar tafi-da-gidanka
- 🖥️kwamfutar na destof
- 🖨️na’urar ɗab’i
- ⌨️kibod
- 🖱️linzamin kwamfuta
- 🖲️bal na bin sawu
- 💽diskin kwamfuta
- 💾diski na floppy
- 💿diski na da’ira
- 📀dvd
- 🎥kyamarar fim
- 🎞️firem-firem na fim
- 📽️frajekta na fim
- 🎬allon nunan wasan fim
- 📺talabijan
- 📷kyamara
- 📸kyamara mai ƙyalla
- 📹kyamarar bidiyo
- 📼kaset na bidiyo
- 🔍gilashi mai ƙara girma mai nunawa hagu
- 🔎gilashi mai ƙara girma mai nunawa dama
- 🕯️kyandir
- 💡kwan fitila
- 🔦tocila
- 🏮jan fitilan takarda
- 📔littafin rubutu mai sama na ado
- 📕rufaffen littafi
- 📖buɗaɗɗen littafi
- 📗koren littafi
- 📘shuɗin littafi
- 📙littafi na ruwan goro
- 📚littattafai
- 📓littafin rubutu
- 📒laja
- 📃shafi mai nannaɗi
- 📜gungura
- 📄shafi mai kallon sama
- 📰jarida
- 🗞️naɗaɗɗiyar jarida
- 📑maɓallan ma’ajiyar rubutu
- 🔖ma’ajiyar rubutu
- 🏷️alama
- 💰jakar kuɗi
- 💴takardar kuɗi na yen
- 💵takardar kuɗi na dala
- 💶takardar kuɗi na euro
- 💷takardar kuɗi na fam
- 💸kuɗi mai fikafiki
- 💳katin bashi
- 💹zanen lissafi mai ƙaruwa da yen
- ✉️ambulo
- 📧i-mel
- 📨ambulo mai shigowa
- 📩ambulo tare da kibiya
- 📤tire na akwatin saƙon gefe
- 📥tire na akwatin saƙo
- 📦fakiti
- 📫rufaffen akwatin saƙo tare da ɗagaggiyar tuta
- 📪rufaffen akwatin saƙo tare tuta ƙasa-ƙasa
- 📬buɗaɗɗen akwatin saƙo tare da ɗagaggiyar tuta
- 📭buɗaɗɗen akwatin saƙo tare tuta ƙasa-ƙasa
- 📮akwatin wasiƙa
- 🗳️akwatin ƙuri’a mai ƙuri’a
- ✏️fensir
- ✒️baƙin bakin alƙalami
- 🖋️alƙalamin ruwa
- 🖊️alƙalami
- 🖌️buroshin fenti
- 🖍️fensir mai launi
- 📝daftari
- 💼jakar hannu
- 📁foldar fayil
- 📂buɗaɗɗiyar foldar fayil
- 🗂️masu rabawa fihirisan kati
- 📅kalanda
- 📆kalanda da aka yage
- 🗒️littafin rubutu mai lanƙwasawa
- 🗓️kalanda mai lanƙwasawa
- 📇katin fihirisa
- 📈zanen-lissafi mai ƙarawa
- 📉zanen-lissafi mai ragewa
- 📊allon jadawali
- 📋allon zane
- 📌mai yin maki wuri
- 📍kewayen mai yin maki wuri
- 📎kilif
- 🖇️haɗaɗɗen kilif
- 📏miƙaƙƙiyar rula
- 📐rula na alwatika
- ✂️almakashi
- 🗃️akwatin fayil na kati
- 🗄️kabad na fayil
- 🗑️kwandon shara
- 🔒a kulle
- 🔓a buɗe
- 🔏a kulle tare da alƙalami
- 🔐a kulle da makulli
- 🔑makulli
- 🗝️tsohon makulli
- 🔨guduma
- ⛏️diga
- ⚒️guduma da diga
- 🛠️gudana da sufana
- 🗡️wuƙar ƙugu
- ⚔️haɗaɗɗun takuba
- 🔫ƙaramar bindiga
- 🏹baka da kibiya
- 🛡️garkuwa
- 🔧sufana
- 🔩noti da ƙusa
- ⚙️giya
- 🗜️kayan ɗaurewa
- ⚖️sikeli
- 🔗mahaɗa
- ⛓️sarƙoƙi
- ⚗️alembic
- 🔬madubin kimiyya
- 🔭madubin hangen nesa
- 📡eriya na kumbo
- 💉allura
- 💊kwaya
- 🚪ƙofa
- 🛏️gado
- 🛋️kujerar kwance da fitila
- 🚽ban-ɗaki
- 🚿shawa
- 🛁baho
- 🛒amalanke
- 🚬sigari
- ⚰️akwatin gawa
- ⚱️tukunyar jana’iza
- 🗿moai
- 🏧alamar ATM
- 🚮alamar shara a cikin bola
- 🚰ruwan sha
- ♿alamar kujera mai wili
- 🚹ɗakin maza
- 🚺ɗakin mata
- 🚻bayan gida
- 🚼alamar jariri
- 🚾babban ɗaki
- 🛂mai dubawa fasfo
- 🛃kwastam
- 🛄hakkin kaya
- 🛅wurin ajiye kaya
- ⚠️gargaɗi
- 🚸yara masu ƙetare hanya
- ⛔ba shiga
- 🚫an hana
- 🚳an hana ma keke
- 🚭ba a shan taba
- 🚯ba a zubar da shara
- 🚱ruwa mara kyau
- 🚷an hana ma masu tafiya a ƙafa
- 📵an hana wayoyin hannu
- 🔞an hana ma mutane ƙasa da shekara sha takwas
- ☢️rediyoaktif
- ☣️mai hatsari ga hallitu
- ⬆️kibiyar sama
- ↗️kibiyar sama ta dama
- ➡️kibiyar dama
- ↘️kibiyar ƙasa ta dama
- ⬇️kibiyar ƙasa
- ↙️kibiyar ƙasa ta hagu
- ⬅️kibiyar hagu
- ↖️kibiyar sama ta hagu
- ↕️kibiyar ƙasa ta sama
- ↔️kibiyar dama ta dama
- ↩️kibiyar dama mai lanƙwasa ta hagu
- ↪️kibiyar hagu mai lanƙwasa ta dama
- ⤴️kibiyar dama mai lanƙwasa ta sama
- ⤵️kibiyar dama mai lanƙwasa ta ƙasa
- 🔃kibiyoyi a tsaye ta hannun dama
- 🔄maɓallin kibiyoyi ta hannun hagu
- 🔙Kibiya Ta BAYA
- 🔚Kibiya Ta ƘARSHE
- 🔛Kibiyar A KUNNE!
- 🔜Kibiyar BA DA DAƊEWA BA
- 🔝Kibiya KAI
- 🛐wurin Ibada
- ⚛️alamar ƙwayar zarra
- 🕉️om
- ✡️tauraron Dauda
- ☸️wilin dharma
- ☯️yin yang
- ✝️kuros na latin
- ☦️kuros na gargajiya
- ☪️tauroro da hilali
- ☮️alamar zaman lafiya
- 🕎menorah
- 🔯tauraro mai tsini-shida mai ɗigo
- ♈Aries
- ♉Taurus
- ♊Gemini
- ♋Cancer
- ♌Leo
- ♍Virgo
- ♎Libra
- ♏Scorpius
- ♐Sagittarius
- ♑Capricorn
- ♒Aquarius
- ♓Pisces
- ⛎Taurarin Ophiuchus
- 🔀maɓallin lalewa waƙoƙi
- 🔁maɓallin maimaitawa
- 🔂maɓallin maimaitawa sau ɗaya
- ▶️maɓallin kaɗa
- ⏩maɓallin turawa waƙa gaba
- ⏭️maɓallin waƙa na gaba
- ⏯️maɓallin kaɗa ko dakatar da
- ◀️maɓallin juyawa baya
- ⏪maɓallin juyawa baya mai sauri
- ⏮️maɓallin waƙa na ƙarshe
- 🔼maɓallin sama
- ⏫maɓallin sama na sauri
- 🔽maɓallin ƙasa
- ⏬maɓallin ƙasa na sauri
- ⏸️maɓallin dakatar da
- ⏹️maɓallin tsaya
- ⏺️maɓallin naɗawa
- ⏏️maɓallin fid da
- 🎦silima
- 🔅maɓallin dushe
- 🔆maɓallin haske
- 📶sandunan eriya
- 📳yanayin jijjiga
- 📴wayar hannu a kashe
- ♀️alamar mace
- ♂️alamar namiji
- ✖️x sau mai nauyi
- ➕alamar tarawa mai nauyi
- ➖alamar deɓewa mai nauyi
- ➗alamar rabawa mai nauyi
- ‼️alamar motsin rai biyu
- ⁉️alamar motsin rai da tambaya
- ❓alamar tambaya
- ❔farar alamar tambaya
- ❕farar alamar motsin rai
- ❗alamar motsin rai
- 〰️alamar fid da ma’ana mai igiyar ruwa
- 💱musayar kuɗin ƙasa
- 💲alamar dala mai kauri
- ⚕️alamar kula da lafiya
- ♻️alamar maimaita
- ⚜️fleur-de-lis
- 🔱alamar mashi mai ƙarshe uku
- 📛bajon suna
- 🔰alama Na Japan don ɗan koyo
- ⭕babbar da’ira mai nauyi
- ✅farar alamar yarda mai nauyi
- ☑️akwatin ƙuri’a mai alamar yarda
- ✔️alamar yarda mai nauyi
- ❌alamar kuros
- ❎maɓallin alamar kuros
- ➰lanƙwasasshen maɗauki
- ➿lanƙwasasshen maɗauki biyu
- 〽️alamar maimaitawar kashi
- ✳️asterisk mai tsini takwas
- ✴️tauraro mai tsini takwas
- ❇️ƙyalƙyali
- ©️haƙƙin mallaka
- ®️an yi rajista
- ™️tambarin kamfani
- 🔠alamar shigarwar manyan baƙaƙe na latin
- 🔡alamar shigarwa ƙananan baƙaƙe na latin
- 🔢shigarwar lambobi
- 🔣shigarwar alamomi
- 🔤shigarwar baƙaƙe na latin
- 🅰️maɓallin A (irin jini)
- 🆎maɓallin AB (irin jini)
- 🅱️maɓallin B (irin jini)
- 🆑maɓallin CL
- 🆒maɓallin MAI NI’IMA
- 🆓maɓallin KYAUTA
- ℹ️bayani
- 🆔maɓallin ID
- Ⓜ️M da aka saka da’ira
- 🆕maɓallin SABO
- 🆖maɓallin NG
- 🅾️maɓallin O (irin jini)
- 🆗maɓallin TO
- 🅿️maɓallin P
- 🆘maɓallin SOS
- 🆚maɓallin VS
- 🈁maɓallin "a nan" Na Japan
- 🈂️maɓallin "cajin aiki" Na Japan
- 🈷️maɓallin "kuɗin wata-wata" Na Japan
- 🈶maɓallin "ba kyauta ba" Na Japan
- 🈯maɓallin "ƙayyadadde" Na Japan
- 🉐maɓallin "ciniki" Na Japan
- 🈹maɓallin "rangwame" Na Japan
- 🈚maɓallin "kyauta" Na Japan
- 🈲maɓallin "an hana" Na Japan
- 🉑maɓallin "wanda ake yarda da" Na Japan
- 🈸maɓallin "buƙata" Na Japan
- 🈴maɓallin "yarjejeniya" Na Japan
- 🈳maɓallin "mara komai" Na Japan
- ㊗️maɓallin "murna" Na Japan
- ㊙️maɓallin "asiri" Na Japan
- 🈺maɓallin "a buɗe don kasuwanci" Na Japan
- 🈵maɓallin "a cike" Na Japan
- 🔴jan da’ira
- 🔵shuɗin da’ira
- ⚫baƙin da’ira
- ⚪farin da’ira
- ⬛baƙin babban murabba’i
- ⬜farin babban murabba’i
- ◼️baƙin matsakaicin murabba’i
- ◻️farin matsakaicin murabba’i
- ◾baƙin matsakaicin-ƙaramin murabba’i
- ◽farin matsakaicin-ƙaramin murabba’i
- ▪️baƙin ƙaramin murabba’i
- ▫️farin ƙaramin murabba’i
- 🔶babban daimun na ruwan goro
- 🔷babban daimun na shuɗi
- 🔸ƙaramin diamun na ruwan goro
- 🔹ƙaramin diamun na shuɗi
- 🔺jan alwatika mai nunawa sama
- 🔻jan alwatika mai nunawa ƙasa
- 💠daimun tare da ɗigo
- 🔘maɓallin rediyo
- 🔳maɓallin farin murabba’i
- 🔲maɓallin baƙin murabba’i
- 🏁tuta mai alamar murabba’i
- 🚩tuta na alwatika
- 🎌haɗaɗɗun tutoci
- 🏴baƙar tuta
- 🏳️farar tuta
- 🏳️🌈tutar baƙangizo
- 🏻launin fata mai haske
- 🏼launin fata mai madaidaicin haske
- 🏽madaidaicin launin fata
- 🏾launin fata mai madaidaicin duhu
- 🏿launin fata mai duhu
😀 Smileys & Emotions
👋 People & Body
🐵 Animals & Nature
🍇 Food & Drink
🌍 Travel & Places
🎃 Activities
👓 Objects
🏧 Symbols & Signs
🏁 Flags
👋🏻 Skin Tones